Muradinmu TV tasha ce da zata dinga kawo muku series din fina-finan kannywood da labarai daga masana'antar ta kannywood, Hausa Novel's, dama sauran abubuwan mamaki dake faruwa a ciki da wajen Nigeria, abubuwan dariya dana nishadi, al'amuran ilimi, dama kaloli na fahimtar juna.
Kana da damar fadin ra'ayinka domin Muradinmu TV gurine da zaka sake ba tareda an tsangwameka ba, danna subscribe don ka zama ko ki zama cikakken ko cikakkiyar 'yar Muradinmu TV.
NAGODE